iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki karo na 31 a Najeriya wadda za a ci gaba da gudanar da ita har tsawon mako guda.
Lambar Labari: 3481118    Ranar Watsawa : 2017/01/09